KA ZIYARCI SASHEN MU NA KIMIYA DA FASAHA NA SHAFIN KOMAI DA RUWANKA.
kimiya da fasaha ta shahara a duniyar wannan zamani,har takai cewa a yanzu babu wani abu da zaka gani ba tare da an samu fasaha a ciki ba,wannan shine dalilin da yasa muka ga ya dace mu samar da wani bangare a koyon kimiya da fasaha a shafin mu.